[author title=”Tijjaniyya Media” image=”https://tijjaniyya.com/wp-content/uploads/2021/11/icon.png”]

Tijjaniyya Media News; an yita ne don amfanar al’umma dabam-dabam wurin gudanar da muhimman a kafafen sada zumunta na zamani.

MISSION

Tijjaniyya Media News tana fadakar da al’umma don yaki da labaran karya da kuma cin mutumcin juna, cin zarafi a kafafen sada zumunta ba tare da wani la’akari da jinsi, launin fata, ko wani ba, kuma yana aiki don ƙarfafa mutane a cikin al’ummominsu tare da binkice cikin tarihin magabata na kawai.

VISION

Tijjaniyya Media News kamfanin jarida ne wanda zata yi aiki Online don kawowa al’ummar Musulmi na duniya hakikanin koyarwan Annabi Muhammadu SAW wurin koyi da kyakyawan halaye dabi’u na Manzon Allah SAW da kuma koyarwan sufaye a wannan zamani da kuma koyar da mutane tabbatar da gaskiya da kuma yada shi a kafafen sada zumunta na zamani a ko’ina.

Address: Shop No.B64/65 Main Market Gombe, Gombe State Nigeria.
Phone No: +2348120180663
Email: support@tijjaniyya.com
Web: Tijjaniyya.com

[/author]

Back to top button