An Gudanar Da Saukan Karatun Alkur’ani Mai Girma A Gidan Gwamnatin Jihar Kano.

MASHA’ALLAH:

 

An Gudanar Da Karatun Alkur’ani Mai Girma A Gidan Gwamnatin Jihar Kano Karkashin Jagoranci Mai Girma Gwamnan Alhaji Dr, Abdullahi Umar Ganduje.

 

Taron Addu’an Ya Samu Halartan Manyan Malamai, Shehunai, Da Kuma Alarammomi Daga Sassan Daban daban Na Fadin Jihar Kano.

 

Taron Wanda Aka Gudanar Da Niyyan Neman Zaman Lafiya da Bunƙasar Arziki a Jihar Kano Da Arewacin Najeriya Dama ƙasa Najeriya Baki Daya.

 

Allah Ya Amsa Mana Addu’an Da Akayi A Wurin, Ya Bamu Zaman Lafiya A Najeriya Dama Duniya Baki Daya. Amiin

 

📸 Goni Yasir Gezawa

✍️Mu Koma Tsangaya

Share

Back to top button