Kadan daga cikin manyan gwarazan almajiran Sheikh Atiku Sanka Kano

Wadannan kadan ne daga daliban Jami’ar gidan Shehu Atiku Sanka Kano. Kuma kowanne a cikinsu yafi karfin ka kirashi tsangaya (faculty). Daure ka kara mana wasu, ko ka sako mana hotunan wadanda muka lissafa.

 

An haifeshi a shekarar 1896, ya rasu a shekarar 1974.

 

. Shaykh Balarabe Jega (Mai Goran Faydah),

. Shaykh Ahmad Abul Fathi,

. Shaykh Aliyu Harazimiy Hausawa Kano,

. Shaykh Adamu Katibi,

. Shaykh Balarabe Gusau,

. Sheikh Sarham Sa’id MON

. Marigayi Limamin Bichie, Sheikh Suyudi.,

. Shaykh Muhammad Birmin Magaji,

. Shaykh Muhammad Jibia,

. Shaykh Ibrahim Kaya,

. Shaykh Yahaya Jibia,

. Shaykh Musa Sulaiman Yamai,(Babban Limamin kasar Niger),

. Shaykh Muhammad Kauran Asha Nijar

. Shaykh Abdullahi Dandume,

. Shaykh Iliyasu Sarkin Dawa (Babban Limamin Sojojin Nijeriya nada),

. Shaykh Mainasara Gusau,

. Shaykh Ibrahim Sahihiy Gusau,

. Shaykh Aliyu Maikanti Gusau,

. Shaykh Salisu Lungun Malamai Gusau,

. Shaykh Ango Gusau, Shaykh Goni Tijjani Kanumbu Maiduguri,

. Shaykh Saleh An-Nur na kasar Chadi.

. Shaykh Ahmad Wali of Yauri,

. Shaykh Usman Biu,

. Shaykh Ango Jega

. Shaykh Lawwali Jega, Da sauransu.

 

Wadanda suka rasu Yaa ALLAH ya jikan su da rahma ya gafarta masu, wadanda suke raye Allah ya kara masu lafiya da nisan kwana. Amiin

 

Daga: Dandalin Magabata

Share

Back to top button