Inna’lillah Wa’inna Ilaihir Raji’un: Allah Ya Karbi Rayuwar Mahaifiyar Sheikh Sarham Sa’id MON Rasuwa.

Inna lillahi wa Inna Ilaihir Rajiun!!!

 

Allah SWT ya jikan Hajiya Aminah Ibrahim Maifata (Inna).

 

Hajiya Aminah Ibrahim Inna matace ga babban malamin nan marigayi Sheikh Sarham Sa’id MON kuma Mahaifiyace ga Major General Jamil Sarham Rtd da Barrister Munir Sarham da Haj Maryam Sarham da Haj Khadija Sarham.

 

Hakika Inna uwace gareni. Ta rikeni tsawon lokaci cikin aminci da girmamawa. A rayuwar ta.

 

Allah SWT ya gafarta mata ya bata Jannatul Firdaus. Amiin Yaa ALLAH

 

Daga: Imam Ghazali Umar

Share

Back to top button