GAYYATAN MUHADARA A BIRNIN KANI MAI TAKEN FITINA A KWANCE TAKE ALLAH YA LA’ANCI MAI TAYAR DA ITA
GAYYATAN MUHADARA A BIRNIN KANI MAI TAKEN FITINA A KWANCE TAKE ALLAH YA LA'ANCI MAI TAYAR DA ITA.
GAYYATA TA MUSAMMAN ZUWA GABATAR DA MUHADARA A BIRNIN KANO.
Wacce za ta kasance kamar haka:-
RANA:08/09/2023
LOKACI: BAYAN SALLAR MAGRIBA.
W/TARO: MASALLACIN SHEIKH IBRAHIM INYASS (R.T.A) DAKE UNGUWAR GADON KAYA KANO.
TAKEN MUHADARA: الفتنةُ نائمةٌ لعن اللهُ من أيقظها
WATO FITINA A KWANCE TAKE ALLAH YA LA’ANCI MAI TAYAR DA ITA.
MALAMAI MASU JAWABI.
1- SHEIKH ABUBAKAR MADATAI.
2- SHEHI SHEHI MAI JAMA’A.
3- SHEIKH JUNAIDU ABUBAKAR BAUCHI.
4- SHEIKH ABULFATHI SANI
SHUGABAN ZAMA:
SHEHI SHEHI MAI HULA KANO.
MAI MASAUKIN BAKI:
SAYYADI ANWAR K. ISHAQ RABI’U.
ALLAH YA BADA IKON HALARTA.