Inna’lillah Wa’inna Ilaihir Raji’un: Allah Ya Yiwa Daya Daga Cikin Ya’yan Sheikh Tijjani Zangon Bare Bari Kano Rasuwa.

INNA’LILLAHI WA’INNA ILAIHIR RAJI’UN

 

Allah Yayiwa Sayyida Maimuna Yar Maulanmu Sheikh Mal. Tijjani Usman Z/Bare-bari Kano Rasuwa.

 

Za’a Gudanar Da Sallar Janazar Ta Kamar Haka:

 

– Lokaci: Karfe 2:30 Na Rana

– Wuri: A Zawiyyar Maulanmu Sheikh Malam Tijjani Usman Zangon Bare bari Kano.

 

Allah Ya’ jikan ta Da Rahma Ya Gafarta Mata. Amiin Yaa ALLAH

Share

Back to top button