Inna’lillah Wa’inna Ilaihir Raji’un: Dan Agajin Munazzamatul Fityanul Islam Ya Rasu A Abuja

Inna’lillah Wa’inna Ilaihir Raji’un.

 

Dan Agajin Darika Ya Rasu.

 

Allah ya yiwa daya daga cikin yayan  ƙungiyar Munazzamatu Fityanul Islam ta kasa reshen FCT Abuja Mallam Sabiu Yusuf Abuja rasuwa.

 

Hakika munyi babban rashin dan’uwan mu musulmi musamman mu Yan’agaji kungiyoyin sufaye baki daya.

 

Muna mai miƙa saƙon Ta’aziyya ga dukkan Ƴan Agaji na Munazzama na ƙasa baki ɗaya musamman na garin Abuja.

 

Allah ya jiƙan sa Allah ya yi masa Rahama Albarkar Annabi ﷺ. Amiiiin Yaa ALLAH

Share

Back to top button