Yanda Aka Gudanar Da Sallah JANA’IZA Alhaji Umar Shehu Idri A Fadar Mai Martaba Sarkin Zazzau

JANA’IZA CIKIN HOTUNA:

Yanda Aka Gudanar Da Sallah JANA’IZA Alhaji Umar Shehu Idri (Dan Isan Zazzau) An Gudanar Da Sallah Ne A Kofar Mai Martaba Sarkin Zazzau Amb Dr, Ahmad Nuhu Bamalli Dake Garin Zaria Jihar Kaduna.

Marigayin Da’ Ne Ga Marigayi Sarkin Zazzau Shehu Idri, Wanda Ya Rasu Sanadiyar Hatsarin Mota A Hanyar Abuja Zuwa Kaduna.

Allah Ya Jikan Sa Da Rahma. Amiin Yaa ALLAH.

Daga: Tijjaniyya Media News

Share

Back to top button