Malamin Da Yaga ANNABI Muhammad SAW A Mafarki Sa.

Malamin Da Yaga ANNABI (S.A.W).

 

Wannan bawan Allah malamin addinin islama ne kuma mabiyin darikun sufaye a cikin mafarkin sa yaga Manzon Allah SAW, sai ANNABI Muhammad (S.A.W) yace da shi: Mun aje maka waje nan cikin Birnin Madina.

 

Bayan ya tashi daga bacci ya tabbatar da wannan zance na Annabi ﷺ ne, sai yayi niyyan tafiya aikin hajji a wannan shekarar, kuma ya rasu a birnin Madinatu munawwara.

 

ALLAH KA BAMU ALBARKACIN MASU ALBARKA. Amiin Yaa ALLAH.

 

Daga: Sufi Media Connect

Share

Back to top button