A Rana Irin Ta Yau Ne Aka Gudanar Da Sallar Jana’izan Sheikh Dr, Hadi Sheikh Dahiru Bauchi RA

TUNA BAYA II A Ranar Jana’izar DR. HADI IBN MAULANA SHEIKH DAHIRU USMAN BAUCHI An ‘Dauko (Gawar Shi) Za’a Sanya Shi a Cikin Kabari,

 

Sai KHALIPHA (Sheikh) ISMAIL KANO (ALLAH Ya ‘Kara Masa Kusanci Da MA’AIKI (S.A.W) Ya Fashe Da Kuka(Cikin Ban Tausayi) Ya Ce;

 

“To Jama’ah! Kun Ga Dai Yanda Ake Binne Karatu, Wannan Laburari(Library) Ne Sukutum Ake Shirin Binnewa Anan, Kaico! Da Haka Ake Rasa Ilimi a Duniya”.

 

Duniya Kenan YAU: Da KHALIPHAN Da DR. HADIN (R.A) Duk Sun Koma Ga Rahamar ALLAH.

 

ALLAH YA ‘KARA MUSU KUSANCI GA SHUGABA (S.A.W), YA JADDADA MUSU RAHAMA, ALLAH YA MANA IRIN TASU AMEEEN

Share

Back to top button