ABIN SHA’AWA; Wata Yarinya Mai Suna Nusaiba Attahiru Marnona Ta Haddace Alkur’ani Tana Da Shekaru 9 A Duniya.

Yarinya ƴar Shekara tara (9) da wata shida ta Haddace Al-qur’ani mai girma,

 

Nusaiba Attahiru Marnona muna Roƙon ALLAH yasa Al’barka ALLAH yasakawa Iyaye da Malaman ki da Al’heri ALLAH ya yawan ta mana irin ku.

 

Yan’uwa muna neman ku sanyata a addu’oinku masu Albarka, Allah yasa ya zama sanadin tsira da cin nasarar ta duniya da lahira. Amiin

 

Daga: Attahiru Marnona

Tsangaya Online

Share

Back to top button