ADDU’AN SABUWAR SHEKARA; Wanda Yayi Wannan Sirrin Daren Karshen Zul Hujjah Ko Kuma Ranar Farkon Almuharram

ASRARUN DA AKEYI NA KARSHEN SHEKARA

 

Wanda Yayi Wannan Sirrin Daren Karshe Na Watan Zul Hujjah Ko Kuma Ranar Farko Na Watan Almuharram:

 

Annabi SAW Yace: Duk Wanda Yayi Allah Zai Mashi Gafaran Dukkan Zunuban Dake tsakanin sa da Allah Ta’alah

 

Sannan Kuma Allah Zai Karbi Dukkan Ibadunsa

 

Shedan Zaije Yana Ihu Yana Kuka Yana Cewa:

“YA KAICONSHI YA HASARANSHI YA TABEWANSHI, YA WAHALA TSAWON SHEKARA YANA SANYAKA ZUNUBAI AMMA GASHI KA BATA AIKINSHI A RANA DAYA”

 

YADDA SIRRIN YAKE

 

Mutum Zaiyi Nafila Raka’a Goma: Ko Wace Raka’a Zai Biya: Fatiha kafa Daya Ayatil Kursiyyu Goma, Qulhuwallahu Goma.

 

Idan Ya Idar Sai Ya Daga Hannayensa Ya Karanta Wannan Adduan:

 

*رب اغفرلي ولوالدي ولجميع المؤمنين والؤمنات الاحياء منهم والاموات*

 

“RABBI IGFIRLY , WALIWALIDIYYA WALI JAMI’IL MUMININA WAL MUMINATI AL AHYA’I MINHUM WAL AMWATI ” kafa goma 10.

 

Sannan Kuma Ya Biya Wannan Adduan:

 

*اللهم ما عملت في هذه السنة مما نهيتني عنه فلم اتب منه ولم ترضه ونسيته ولم تنسه وحلمت علي بعد قدرتك على عقوبتي ودعوتني إلى التوبة بعد جراءتي على معصيتك فإني استغفرك فاغفرلي يا غفور وما عملت فيها من عملٍ ممّا ترضه ووعدتني عليه الثواب , فاسـءلك اللهم يا كريم يا ذاالجلال والإكرام ان تتقبله مني ولا تقطع رجاءي منك يا كريم وصلى الله على سيدنا محمد وعلى اله وصحبه وسلم*

 

“ ALLAHUMMA MA AMILTU FI HAZIHISSANATI MIMMA NAHAITANY ANHU FALAM ATUB MINHU WALAM TARDHAHU WA NASITUHU WALAM TANSAHU WA HALIMTA ALAYYA BA’ADA QUDRATIKA ALA UQUBATY WA DA’AUTANY ILA TTAUBATI BA’ADA JARA’ATY ALA MA’ASIYATIKA FA INNY ASTAGFIRUKA FAGFIRLY YA GAFURU, WAMA AMILTU FEEHA MIN AMALIN MIMMA TARDHAHU WA WA’ADTANY ALAIHI SSAWABA, FA AS’ ALUKALLAHUMMA YA KAREEMU YA ZALJALALI WAL IKRAM AN TATAQABBALHU MINNY WALA TAQDA’A RAJA’I MINKA YA KAREEMU WASALLAHU ALA SAYYIDINA MUHAMMADIN WA ALA ALIHI WA SAHBIHI WASALLIM” Kafa Uku 3.

 

Allah ya bamu duk slkhairan dake shekaran kuma yasa Shekaran farin cikin mu Albarkacin shugaban mu Annabi Muhammadu ﷺ . Amiiiin

Share

Back to top button