Allah Ya Karbi Rayuwar Daya Daga Cikin Manyan Ya’yan Sheikh Modibbo Jailani Yola Sheikh Mustapha

INNA’LILLAH WA’INNA ILAIHIR RAJI’UN 😭😭

 

…Duniyar Musulunci Tayi Babban Rashi.

 

Allah ya yiwa Sheikh Alh, Mustapha Sheikh Modibbo Jailani Rasuwa. Sheikh Sheikh Mustapha shine babban limamin masallacin juma’a na zawiyyan Modibbo Jailani dake Yola.

 

Shehin malamin ya rasu a daren jiya juma’a a garin Yola dake jihar Adamawa. Za’a gudanar da sallar jana’izan sa yau juma’a 02/09/2022, bayan Sallar juma’a a masallacin Sheikh Modibbo Jailani jihar Adamawa.

 

Allah ya jikan sa da rahma ya gafarta masa Allah ya karbi shahadar sa albarkacin Manzon Allah SAW. Amiin

 

Babangida Alhaji Maina

Founder CEO/MD Tijjaniyya Media News

Share

Back to top button