Allah Ya Karbi Rayuwar Mahaifin Sayyada Zainab Ambato Malam Adamu Husain Garo Rasuwa.
Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raji’un
… Mahaifin Sayyada Zainab Ambato Ya Rasu.
Allah ya yiwa Malam Adamu Husain Garo mahaifi Ga Sayyida Zainab Ambato Rasuwa
Za’a yi jana’izar sa da misalin karfe 10:00 na safe a gidan sa dake unguwar Rijiyar Zaki layin Dorawar Yankifi taransifoma ta uku. A cikin Girnin Kano
Allah ya jikansa da rahma ya bashi firdausil a’ala. Amiiiin Yaa Allah.
Tijjaniyya Media News