Allah ya yiwa daya daga cikin manyan Shehunan Tijjaniyya a Nijar Khalifa Sheikh Ibrahim Shu’aihu Niamey rasuwa

INNA LILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN

 

Allah ya yiwa daya daga cikin manyan Shehunan Tijjaniyya a Nijar Khalifa Sheikh Ibrahim Sheikh Shu’aihu Niamey rasuwa.

 

Khalifa Sheikh Shu’aihu babban malamin Musulunci ne kuma shehin Ɗarikar Tijjaniyya a Africa, yana zaune a birnin Niamey dake kasar Niger.

 

Kafin rasuwan sa yayi rubuce-rubuce da dama a bangaren addini ya kuma bada gudumawa sosai don tabbatar da darikar Tijjaniyya a Niger

 

Ya rasu yana da shekara 61 a duniya.

 

Allah ya jikan Sheikh Shu’aihu da rahma ya gafarta masa, ya jaddada rahma a gare shi Albarkacin Annabi ﷺ. Amiin Yaa ALLAH.

 

Daga: Babangida A Maina

Tijjaniyya Media News

Share

Back to top button