Allah Ya Yiwa Daya Daga Cikin Matasan Tijjaniyya Sayyadi Malam Hadi Sheikh Aminu Bakin Kura Bauchi Rasuwa.

INNA’LILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN

Allah Ya Yiwa Daya Daga Cikin Matasan Tijjaniyya Sayyadi Malam Hadi Sheikh Aminu Bakin Kura Bauchi Rasuwa.

Za’a Gudanar Da Sallar Jana’iza Karfe 4:00pm A Zawiyyar Kidan Sheikh Aminu Bakin Kura, Dake Jihar Bauchí.

Allah Madaukakin Sarki Ya Jaddada Rahma A Gare Shi Ya Gafarta Masa Albarkan SAYYIDINA RASULALLAH S.A.W. Amiiin

Daga: Tijjaniyya Media News

Share

Back to top button