Allah Ya Yiwa Daya Daga Cikin Muridan Sheikh Dahiru Bauchi Rasuwa, Sheikh Dr Suyaifullahi A Bauchi.

Innalillahi Wa’inna Ilaihir Raji’un

 

Allah ya yiwa daya daga cikin Muridan Maulana Sheikh Dahiru Bauchi Rasuwa, Sheikh Dr Suyaifullahi A Garin Bauchi.

 

An gudanar da Sallar janazar Dr. Suyaifullahi a Kofar Gombe, Gidan Shehu Dahiru Bauchi, Da misalin Karfe 2:00pm

 

Sheikh Dr Suyaifullahi, Shine Grand Petrol, na Tijjaniyya Muslims Association, A Makarantar College of Education and General Studies, Legal Misau, Bauchi State.

 

A Madadin Daukacin Al’ummar Makarantar, da Daliban, Timsan Legal Misau. Suna Mika Sakon Ta’aziyya Da Fatan Allah Yasa Mutuwa Hutuce A Gareshi, Allah ya hadashi da masoyin sa, Manzon ALLAH ﷺ . Amiin Yaa ALLAH.

 

✍️ Abubakar H Sirrinbai

Share

Back to top button