Allah Ya Yiwa Daya Daga Cikin Shehunan Tijjaniyya Dake Lafia.
INNA’LILLAHI WA’INNA’ILAIHI RAJI’UN
Allah Yayiwa Daya Daga Cikin Jagororin Ɗariƙar Tijjaniyya Rasuwa. A Cikin Garin Lafia Jihar…
Allah Yayiwa Sayyadi Malam Muhammadu Rasuwa, Sayyidi Malam Muhammad, Ya Kasance Mahaddacin Al’qur ani, Kuma Babban Malamin Wajan Ilmantar Da Karatun Al’qur ani, A Cikin Garin, Sufi Cikin Dariqar Tijjaniyya Hadimi Cikin Soyayyar Manzon Allah (S.a.w)
Allah Ya Jaddada Rahama A Gareshi, Allah Yasa Mutuwa Hutuce A’gareshi, Allah ya Hadashi da Masoyin sa Annabi Muhammad (S.a.w) Amiin
Daga: Abubakar H Sirrinbai