Allah Ya Yiwa Daya Daga Cikin Ya’yan Shehin Tijjaniyya Rasuwa, Sheikh Hamza Shehu Manzo Rasuwa.

INNA’LILLAHI WA’INNA ILAIHIR RA’JIUN

 

Allah Yayiwa Ɗaya Daga Cikin Yayan Maulanmu Shehu Adamu Manzo Gombe Rasuwa {Malam Hamza Shehu Manzo} Ya’ Rasu Jiya Laraba Bayan Shafe Doguwar Jinya Da Yayi Fama Da Ita.

 

Insha Allahu Za’a Gudanar Da Jana’izar Sa Kamar Yanda Addinin Musulunci Ya Tanadar A Gobe Alhamis Da Misalin Ƙarfe 02:30pm Bayan Sallan Azahar Anan Zawiyar Maulanmu Shehu Manzo Dake Unguwar Herwagana Bayan Tudun Hatsi Gombe.

 

Allah Ya Jiƙansa Da Rahma Ya Gafarta Masa

 

Muhammad Auwal Isah wuro Bokki Gombe

Share

Back to top button