Allah Ya Yiwa Mahaifiyar Ghali Na’abba Rasuwa Hajiya Rabi.

Innalillahi Wa’inna Ilahir Raji’un

 

Mahaifiyar Ghali Na’abba Rasuwa.

 

Allah Ya Yiwa Hajiya Rabi Rasuwa Mahaifiya Ga Tsohon Kakakin Majalisar Dokokin Tarayya Na Kasa Hon Ghali Umar Na’abba.

 

Za’ayi Jana’izan Ta Yau Juma’a A Birnin Kano, Allah ya Jikan ta Da Rahma Ya Gafarta Mata, Amiiiin Yaa ALLAH.

 

Ubangiji Allah Ya Jiƙan Ta Ya Gafarta Mata Da Sauran Musulmai Baki Daya. Amiiiin

 

Babangida Alhaji Maina

Tijjaniyya Media News

Share

Back to top button