Allah Ya Yiwa Mahaifiyar Sheikh Ibrahim Gajali Dake Jihar Gombe Rasuwa Jiya Juma’a.

INNA LILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN

 

Allah yayiwa yadikkon Maulana Shehu Ibrahim Aliyu Gajale rasuwa wacce aka fi sani da Dada Ɗacce a daran yau.

 

Za’a gudanar da jana’izarta gobe in Allah ya kaimu a ƙofar gidan Maulana Sahibuz Zikiri Wassalati dake pantami layin dogon ƙarfe Gombe, Ƙarfe 03:00pm in Allah ya kaimu.

 

Allah Ubangiji Ya jiƙanta ya gafarta mata Albarkacin Shugaban Halitta Sallallahu Alaihi Wasallam. Amin

 

Mustapha Abubakar Kwaro

Tijjaniyya Media News

Share

Back to top button