Allah Ya Yiwa Mai Martaba Sarkin Ningi Rasuwa.

Inna’lillah Wa’inna Ilaihir Raji’un

 

Allah ya yiwa mai martaba sarkin Ningi Dr Yunusa Muhammad Dan Yaya OON rasuwa da Asubahin yau Lahadi a garin Kano.

 

Za’ayi gudanar da Sallah jana’iza da ƙarfe 04:00 na yamma a ƙofar Fadan Ningi.

 

Muna roƙo Allah ya mishi rahama ya gafarta masa, Allah ya share kura-kuransa Ameen.

Share

Back to top button