Allah Ya Yiwa Sheikh Ibrahim Inyass Rasuwa a Kasar Murtania.

Inna’lillah Wa’inna Ilaihir Raji’un 😭😭

 

……Allah ya yiwa jikan Sheikh Ibrahim Inyass rasuwa a kasar Murtania.

 

Allah ya karbi rayuwar Alhaji Abdullahi dan Sheikh Alhaji Almushri kuma jikan Sheikh Ibrahim Niasse RTA ta wajen Sayyida Rabi’atu Niasse rasuwa.

 

Allah ya jikanbsa ya sada shi da kakan sa Annabi Salallahu Alaihi wa Alihi Wa Sallam. Amiin

 

Daga: Aliyu Uthman Bashir

Share

Back to top button