Allah Ya Yiwa Sheikh Nasir Muhammad Nasir Wazirin Kano Mai Murabus Rasuwa.

Allah Ya Yiwa Sheikh Nasir Muhammad Nasir (Wazirin Kano Mai Murabus) Rasuwa Yau.

Sheikh Nasir Muhammad Nasir Wazirin Kano Mai Murabus Shine Kuma Limamin Waje, Ya Rasu A Jihar Kano.

Za’a Gudanar Da Sallar Jana’izan Sa Yau Laraba Da Misalin Karfe 9:00 Na Yamma A Gidan Sa Dake Kofar Kudu Gidan Sarki A Garin Kano.

Allah Ya Karbi Bakwancin Sa, Ya Jaddada Rahma A Gare Shi. Amiiiin Yaa ALLAH.

Tijjaniyya Media News

Share

Back to top button