Allah Ya Yiwa Tsohon Kakakin Majalisar Tarayya Rasuwa Ghali Umar Na’abba.

INNÁ LILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN:

 

…Tsohon shugaban Majalisar Wakilan Najeriya Ghali Na’Abba ya rasu.

 

Marigayin haifafen garin Kano ne Bayan nan da kuma samu daga iyalansa na cewa ana shirin tafiya da shi Kano domin jana’izarsa.

 

Ghali Na’Abba dai ya jagoranci Majalisar wakilan Najeriya ne daga shekarar 1999 zuwa 2023.

 

Daga bisani ya ci gaba da gwagwarmaya daga bayan fage a matsayinsa na dattijo daga arewacin Najeriya har zuwa wannan lokaci da Allah ya yi masa cikawa.

 

Alhaji Ghali masoyin Manzon Allah Annabi Muhammadu SAW ne kuma yana girmama mutane, manya da raya

 

Anyi jana’izar sa kamar yanda addinin musulunci ya tanadar a garin Kano dake arewacin Najeriya.

 

Allah ya jikan sa ya gafarta masa ya kwautata makwancin sa. Amiin Yaa ALLAH.

Share

Back to top button