Al’ummar Musulmai Sun Gudanar Da Wazifa Da Zikirin Juma’a Na Shekara A Abuja.

CIKIN HOTUNA: Yanda Aka Gudanar Da Gagarumin Taron Zikirin Juma’a A Babban Masallacin Abuja.

 

Gidauniyar Maulana Sheikh Dahiru Usman Bauchi OFR wanda ta jagoranci Wazifa da Zikirin juma’a wanda aka saba gudanarwa duk shekara a babban Masallacin Abuja.

 

 

Taron ya gudana kamar yanda aka saba bayan kammala Wazifa da Zikirin juma’a an gudanar da Addu’o’in wa kasar mu Najeriya don zaman lafiya da kwanciyar hankali a ko’ida musamman wuraren dake fama da rashin tsaro wanda yayi sanadiyar rasa duniyoyi duniyoyi da muhallai tare da rayukan mutane.

 

 

Sayyadi Alhaji Ibrahim Sheikh Dahiru Usman Bauchi (Khadimul Faidha) yayi godiya a madadin Maulana Sheikh Dahiru Bauchi tare da fatan Allah ya Slsakawa kowa da alkhairi.

 

 

Tijjaniyya Media News.

Share

Back to top button