Anyi Garkuwa Da Malamin Addinin Musulunci A Garin Zaria Jihar Kaduna.

Inna’lillah Wa’inna Ilaihir Raji’un

 

Anyi Garkuwa Da Malamin Addinin Musulunci A Garin Zaria Jihar Kaduna.

 

Masu Gar@kuwa da mutane sun shiga madinatu Zaria dake cikin karamar hukumar Igabi Inda suka yi garkuwa da Malamin Islama wato SHEIKH SAMA’ILA (GAUSI ZAMAN) da wasu daliban shi inda suka yi ta harbe harbe kafin daga bisani suka tafi da shehin malamin.

 

A halin yanzu dai babu wanda yasa mu musabbabin wannan gar$kuwa da babban shehin malamin, daga bangaren hukuma ma basu komai ba.

 

Muna Rokon Allah ya bayyana shi cikin aminci ya kawo mana karshen matsalolin tsaro da suka Addabi Alummar mu. Allahumma Amin.

Share

Back to top button