BABBAN MALAMIN MUSULUNCI SHEIKH SULAIMAN AINOMA GEIDAM (R.A) Yana Cewa;

SHEIKH SULAIMAN AINOMA GEIDAM (R.A) Yana Cewa;

 

“…Idan MUTUM Lallai Ya Ce Maka Yana Son Ya Auna Ya Ga Iyakar GIRMAN QADARI Da DARAJAR SHUGABA(S.A.W);

 

To Ya Jira Sai Tsakar Rana Tayi (Lokacin Zafi/Bazara Kuma Babu Gajimare Ko Hazo a Sama),

 

Ya ‘Daga Kansa Sama Ya Kalli ‘Kwayar Ranar Da Idonsa Na ‘Dan Wani Lokaci, Idan Idon Nasa Ya Iya Jure Haske Da Walwalin Wannan Ranar,

 

To, Sai Ya Zo a Fara Maganar Iyakar GIRMA Da DARAJAR SHUGABA(S.A.W),

 

Idan Har Idonka Ya Gaza Ganin Iyakar Hasken Ranar Nan, To Karka Saka ‘Dan ‘Karamin/Guntun Hankalinka Wai Don Gano Iyakar Girma Da Darajar SHUGABA(S.A.W),

 

Kawai Ka Fadi Iya Abin Da Zaka Fada, Ka Ja Baki, Ka Yi Shiru,

 

SHUGABA(S.A.W) Ya Fi Ce Duk Wani Matsayin Da Kake Tunani”.

 

ALLAH YA ‘KARA SANYA MU CIKIN WADANDA SUKE GANIN GIRMA DA DARAJAR SHUGABA(S.A.W), AMEEEN

Share

Back to top button