BIDIYO: Cikakken Hira Da Mahaifiyar Marigayi Umar Abdulaziz Fadar Bege Sayyada Khadijah.

Cikakken Hira Da Mahaifiyar Marigayi Umar Abdulaziz Fadar Bege Sayyada Khadijah A Lokacin Rayuwar Ta.

 

 

Cikin Hirar Ta Bayyana Cikakken Tarihin Marigayi Umar Abdulaziz Fadar Bege Tun Daga Yarinyar Har Lokacin Da Ya Fara Yabon Annabi Muhammadu Sallallahu Alaili Wasallam.

 

Muna Fatan Allah Ubangiji Madaukakin Sarki Ya Karbi Shahadar Ta Ya Jaddada Rahma A Gare Ta. Amiin Yaa ALLAH.

 

Tijjaniyya Media News

Share

Back to top button