BIDIYO: Cikakken Rahoton abin da ya faru na Hatsarin Matafiya taron Mauludi

BIDIYO:

 

Cikakken rahoton abin da ya faru na Hatsarin Matafiya taron Mauludin Manzon Allah (S) a karamar hukumar Lere dake jahar Kaduna.

 

 

Wayanda abin ya shafa sun nuna jimaminsu tare da damuwa game da wannan babbar jarabawa da Allah ya aiko musu.

 

Daga: Jaridar KHM TV HAUSA

Share

Back to top button