BIDIYO; Jawabin Sheikh Dahiru Bauchi RA Akan Falalar Wuridin Darikar Tijjaniyya.

Jawabin shahararren malamin addinin Musulunci kuma babban shehin Ɗarikar Tijjaniyya na duniya Sheikh Dahiru Usman Bauchi RA.

 

Babban Malami Wanda yake gabatar da Tafsirin Alkur’ani mai girma a jihar Kaduna ya bayyana falalar wuridin Darikar Tijjaniyya inda yayi kira ga daukacin al’ummar musulmi rasu shiga Darikar Tijjaniyya don samun falala a duniya da lahira.

 

 

 

 

Muna rokon Allah ya saka wa MAULANA Sheikh Dahiru Bauchi RA lafiya da nisan kwana albarkacin Annabi Muhammadu ﷺ. Amiiiin

 

Tijjaniyya Media News

Share

Back to top button