DA DUMI DUMIN SA: Kotu ta yanke hukuncin kisa ta hanyar rataya ga Abdulmalik Tanko, malamin makarantar da ya kashe dalibar sa Haneefa Abubakar.
DA DUMI-DUMI
Kotu ta yanke hukuncin kisa ta hanyar rataya ga Abdulmalik Tanko, malamin makarantar da ya kashe dalibar sa Haneefa Abubakar.
Allah yasa gwamnatin jihar Kano ya aiwatar da wannan hukuncin. Amiin
Daga: Babangida A. Maina