DA DUMI DUMIN SA: Kotun Shari’ar Musulunci Ta Tura Dr, Abdul Aziz Dutsen Tanshi A Gidan Yari.

YANZÙ- YANZÙ
Wata majiya ta tabbatar wa da kamfanin jaridar Tijjaniyya Media News cewa wata Kotu A Jihar Bauchí Ta Sake Tura Malami Wahabiya, Dr, Jaki Abdulaziz Dutsen Tanshi Gidan Yari Dake Jihar Bauchi.
Shehin malamin wanda ake tuhumar sa da batanci ga Janibin Shugaban Annabi Muhammadu ﷺ a wata kalaman sa wurin Tafsirin Ramadan shekara ta 2023.
ALLAH ya cigaba da tona asirin su. Amiin
Daga: Tijjaniyya Media News