DA DUMI DUMIN SA: Sayyadi Alhaji Ibrahim Sheikh Dahiru Bauchi Ya Magantu Akan Ki@san Ta’a@dda@cin Da Aka Yiwa Yan Mauludi A Kaduna.

DA ƊUMI-ƊUMI: Sayyadi Alhaji Ibrahim Sheikh Dahiru Othman Bauchi Ya Magantu Kan Ki@san Da Sojojin Nàjeriya Suka Yiwa Masu Taron Mauludi A Wani Ƙauraye Daké Jihar Kaduna. Tare Da Jaddada Cewa Baza Mu Yarda Da Abunda Ya Faru Ba, Dole Sai An Biya DIYYA.

 

 

Sayyadi Alhaji Ibrahim Khadimul Faidah Ya Bayyana Haka Ne, A Kasar Dubai Inda Suka Halarci Wani Taro Tare Da Shugaban Kasar Najeriya Alh Ahmad Bola Tinubu.

 

 

Allah ya tona asirin wadanda suka aikata wannan mummanan hari na ki@san ta’addacin da rundunar sojojin saman najeriya suka kaiwa masoya Manzon Allah SAW a yayin taron Mauludin a garin Tudun Biri dake karamar hukumar Igabi jihar Kaduna.

 

Allah ya jikan su da rahma ya gafarta masu. Amiiiin

Share

Back to top button