Dan Najeriya Daya Zama Na Biyu A Qasar Musabaqar Alqur’ani Na Duniya.

Alhamdulillah

 

Dan Najeriya Daya Zama Na Biyu A Qasar Musabaqar Alqur’ani Na Duniya.

 

Wanna yaron shine Hafiz Modibbo Ibrahim Muhammad Nasir Shira Wanda Ya Lashe Gasar Karatun Alqur’ani Mai Girma Na Kasa Nigeria Ya kuma Wakilci Nigeria A Gasar ta Gaba Matakin Duniya Ya samu Saka makon zuwa Mutum Biyu A Duniya.

 

Babban Abun Farin Chiki Wannan Matashi Dan Darikar Shehu Tijjani RA Mahaifin sa sheikh Muhammdun Nasir Imam Shira RTA Wanda Ya Kasanshe Imamul Wa,Izeena Ne Na Annahda Karkashin shugaban chin Maulana Sheikh Shariff ibrahim Saleh Alhussain RTA,

 

Almajirinsa Kuma Muridinsa.

 

Alhamdulillah, Allah ya tabbatar mana da alkhairi ya kara soyayyan Manzon Allah SAW. Amiin Yaa ALLAH

 

Muhammad Isah MG Attijjaniy

Share

Back to top button