Dan Takaran Shugaban Kasa Atiku Abubakar Ya Ziyarci Sheikh Dahiru Bauchi RA.

Sheikh Dahiru Bauchi RA Ya Karbi Bakwancin Dan Takaran Shugaban Kasa Atiku Abubakar

 

Maulana Lisanul Faidah Sheikh Dahiru Usman Bauchi RA Ya Karbi Bakwancin Dan Takaran Shugaban Kasa A Najeriya Alh Atiku Abubakar A Gidan Sa Dake Birnin Bauchi.

 

Alh Atiku Abubakar Shine Dan Takaran Shugaban Kasa A Najeriya Karkashin Jam’iyya PDP A Najeriya.

 

Allah Ya Karawa SHEHU Lafiya Da Nisan Kwana Albarkacin Manzon Allah SAW. Amiin

 

Tijjaniyya Media News

Share

Back to top button