Dandazon Al’umma Musulmi Masoya Manzon Allah (S.a.w), Kenan Da Suka Halarci Taron Zikirin Juma’a A Garin Lafia.

Dan’dazon Al’umma Musulmi Masoya Manzon Allah (S.a.w), Kenan Da Suka Halarci Taron Zikirin Juma’a. A Garin Lafia.

 

An gudanar da Taron Zikirin Juma’a Na Kasa, da Yiwa Kasar Mu Nigeria, Addu’a, A Garin Lafia dake Jihar Nasarawa.

 

Taron Ya Sami Wakilcin Wakilin Maulana Sheikh Dahiru Bauchi Sayyadi Ibrahim Sheikh Dahiru Bauchi Yajagoranci Zikirin jumma Dayiwa Kasa Addu’an Zaman Lafiya A Fadar Mai Martaba Sarkin Lafia Justice Sidi Bagge Jihar Nasarawa.

 

Allah Ya Maimaita Mana Taro Lafiya Maulana Sheikh Allah Ya kara Masa Lafiya Da Nisan Kwana Albarkar Annabi SAW Amiin

 

Lafiya da Nisan Kwana Khadimul Faidha General Alhaji Ibrahim Sheikh Dahiru Bauchi.

 

Allah Ya Kara Himma Wajan Hidimtawa Addinin Musulunci. Masha ‘Allah

 

Abubakar H Sirrinbai

Nasarawa State Director Social Media Team. Fityanul Islam of Nigeria.

Share

Back to top button