Darikar Tijjaniyya Na Kara Samun Cigaba A Fadin Duniya Musamman A Wurin Larabawa.

Kamfanin jiragen sama na Ƙasar Morocco ta ƙulla yarjejeniya na tallafawa zawiyyoyin tijjaniyya na ƙasar Senegal

 

Anyi taron sanya hannun akan yarjejeniya tallafawa tsakanin kamfanin jiragen sama na ƙasar Morocco (Morocco Airlines) da zawiyyoyin ɗarikan tijjaniyya.

 

Taron ya gudana yau talata a ɗakin taro na Hotel ɗin majalisa a birnin Dakar dake ƙasar Senegal inda Sheikh babakar niang ya wakilci Khalifa Sheikh Mahi Inyass a madadin zawiyyoyin tijjaniyya na ƙasa.

 

Allah ya tabbatar mana da alkhairi ya kara daukaka Musulunci da Musulmai. Amiin

Share

Back to top button