Daya Daga Cikin Mahajjatan Jihar Kaduna Ta Rasu Yau A Filin Arfat.

INNA LILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN

 

Daya Daga Cikin Mahajjatan Jihar Kaduna Ta Rasu Yau A Filin Arfa

 

Daga Abdulnasir Y. Ladan (Sarki Dan Hausa)

 

Cikin jimami muke sanar maku da rasuwar Hajiya Asiya Aminu ‘yar asalin karamar hukumar Zaria dake jahar Kaduna, ta rasu yau Juma’a a filin Arafat ba tare da ciwon komai ba, bayan ta gama taimakawa wajen rabon abincin Alhazai mata dake tent din su.

 

Allah ya jikanta da rahama ya kyautata namu karshen. Amiin

Share

Back to top button