Dubban Al’umma Musulmi Ne Suka Halarci Sallar Jana’iza Sayyadi Zakiru Yahya Ahlul Baiti A Lafia.

JANA’IZA CIKIN HOTUNA:
Yadda Aka Gudanar Da Sallar Jana’izan Dan’uwan Mu Musulmi Zakiru Yahya Ahlul Baiti A Yau Talata 19/07/2023.
Dandazon Al’umma Musulmi Kenan Wanda Suka Halarci Sallar Jana’iza Sayyadi Zakiru Alhul Bait (Sakataren Hilaqul Zikirullah Na Jihar Nasarawa) Dake Birnin Lafia A Jihar Nasarawa
ALLAH Ya Jaddada Masa Rahma Ya Gafarta Masa Allah Ya Karbi Bakwancin Sa. Amiin
Babangida A. Maina