Dubban Miliyoyin Masoya Manzon Allah SAW Ne Suka Gudanar Da Zagayen Mauludi A Garin Manumfashi.

LABARI CIKIN HOTUNA:

 

 

An gudanar da zagayen Maulidi a garin Malumfashi a jihar Katsina domin tunawa da zagayowar watan haihuwar Annabi Muhammad Sallallahu Alaihi Wa Sallam.

 

 

 

 

Mabiya Manzon Allah SAW A fadin duniya suna gudanar da tarukan Mauludi Annabi ﷺ don tunawa da ranar da aka haife shi.

 

A Najeriya kuma mafi yawan mutane dake arewacin Najeriya kashi 85% suna gudanar da wannan taruka na Mauludi a watan Rabiul Awwal duk shekara.

 

 

 

Allah ya kara mana soyayyan Manzon Allah SAW A Rayuwar mu baki daya. Amiin Yaa ALLAH

 

📸 -Ɗan Hausa Photography

Share

Back to top button