Dubban Mutane Ne Suka Halarci Sallah JANA’IZA Mai Martaba Sarkin NINGI.

INNALILLAHI WA INNAH ILAIHIRRAJUN

 

HOTUNAN YANDA AKA GUDANAR DA SALLAH JANA’IZAN SARKIN NINGI.

 

Yanda aka gubatar Da SALLAR Jana’izan Marigayi Mai martaba Sarkin Ningi Dr, Yunusa Muhammadu Dan Yaya OON A Gidan sa  Kamar Yadda Addinin Musulunci ya tanadar ga Musulmi.

 

Allah Yaji kansa Da Rahama Yasa Aljannah ce Makomarsa da ma sauran Musulmi baki daya. Ameen

 

Daga: Tijjaniyya Media News

Share

Back to top button