Falalar Watan Sha’aban (Nafiloli Da Kuma Zikirai).

FALALAN AZUMIN WATAN SHA’ABAN DAGA TASKAR UMAR CHOBBE

 

ANNABI Muhammadu ﷺ yace wanda yayi azumin Alhamis na farkon watan da Alhamis na karken watan sha aban ’’ Wannan Allah zai shigar dakai Aljanna

 

Annabi yace duk wanda yayi azumi guda daya acikin watan sha aban

Allah ya haramta jikinka daga shiga wuta kuma zaka zama makocin annabi yusifa acikin Aljanna Kuma Allah zai baka ladan Annabi ayuba da annabi dawudu

 

Annabi yace idan kuma kayi azumin watan gaba daya Allah zai sauwakye maka mayan mutuwa Kuma Allah zai tun kude maka duhun kabari kuma zai sauwake maka tan bayan Munkarun da nakiri

 

Kuma Allah zai sanya maka sutura aranan kiyama randa kowa zai tashi tsirara saidai wasu daga cikin bayinshi wanda yatsabesu

 

Allah mun gode maka daka zuba mana soyayyar Annabi Muhammadu s,a,w Allah kabiya buka tunmu.

 

Allah duk wanda yaga rubutunnan yayima annabi salati Allah kasa baya mutuwa sai yaje madina ya ziyarci Annabi Dan girma da martaba da kallan da Allah yayima Annabi afadanshi ran israi da mi iraji

 

Allah ya karbi ibadun mu albarkan ANNABI S.A.W. Amiiiin Yaa ALLAH

Share

Back to top button