Farfesa Ibrahim Maqari Ya Raba Kayan Abinci Ga Wanda Ibtila’in Harin Bom Ya Ritsa Dasu A Kaduna.

TAWAGAR GIDAUNIYAR QAFILATAUL MUHABBAH DAKE ƘARƘASHIN JAGORANCIN MAULANA PROF IBRAHIM MAQARI SUN ZIYARCI TUDUN BIRI (TUDUN MAULIDI)

 

Cikin tawagar Qafilatul Mahabbah ƙarƙashin Jagorancin Maulana Prof. Ibrahim maqari sun ziyarci waɗanda wannan Ibtila’in ya faɗa mawa tare da yi masu ta’aziyyah da kuma bada tallafi kayan abinci kamar haka:-

 

Tallafin da aka bayar:-

 

*Buhun Shikafa 107

*Buhun Wake 103.

 

*Taliya Katan 105

*Omo Katan 15

*Sabulu Katan 20.

 

Allah ya jiƙan waɗanda suka rasu, marasa lafiyan kuma Allah ya basu lafiya, ya Allah yasa a hukunta wanda suka aikata mana wannan zaluncin Albarkacin Annabi Sallallahu alaihi Wasallama. Amiin Yaa ALLAH

Share

Back to top button