Ganawa Na Musamman Sayyadi Ibrahim Dahiru Bauchi Da Primer Minister Kasar Niger.

Sayyadi Alhaji Ibrahim Sheikh Dahiru Usman (Khadimul Faidha) Ya Ziyarci Kasar Niger.

 

Sheikh Ibrahim Sheikh Dahiru Usman Bauchi R.T.A Ya Halarci Fadar Shugaban Kasar Niger a Office Na Prime Minister Na Kasar Niger Don Tattauna Muhimman Abubuwa da Suka Shafi Addinin Musulunci Da Cigaban Al’umma Baki Daya.

 

Allah Ya Kara Wa Sheikh Dahiru Usman Bauchi Lafiya Alfarmar Manzon Allah S.A.W. Amiin Yaa ALLAH

Back to top button