GIRMA DA MATSAYIN ANNABI SAW; Duk Wanda Yake Son Annabi Muhammadu SAW Bazai Shiga Wuta Ba…

GIRMAN MATSAYIN SOYAYYA;

 

Kowa Dai Ya San SHAN GIYA Babban Laifi Ne (A Musulunci),

 

Amma Akwai Wani SAHABI Da Ya Zo Gaban MANZON ALLAH (S.A.W) Alhali Yana Cikin Halin Maye,

 

Sai Sahabban Dake Wurin Suka Fara La’antar Shi,

 

Nan Take ANNABI(S.A.W) Ya Ce;

 

لا تنانه فانه يحب الله والرسول

 

MA’ANA;

 

“Kar Ku Zage/La’ance Shi, Domin Shi MASOYIN ALLAH Da MANZONSA(S.A.W) Ne”.

 

Tsira Da Amincin ALLAH Su Ƙara Tabbata Gare Ka Ya

RASULUR RAAHATI (S.A.W)

 

ALLAH KA BAR MU DA TSANTSAR SOYAYYAR SHUGABA (S.A.W) DA’IMAN AMEEEEEEN.

Share

Back to top button