Gobara Tayi Sanadiyar Mutuwar Mai Gida Da Iyalan Sa A Garin Maiduguri.

Inna’lillah Wa’inna Ilaihir Raji’un

 

….Gobara Tayi Sanadiyar Mutuwar Mai Gida Da Iyalan Sa Baki Daya A Garin Maiduguri.

 

Wata mummanan gobara ta tashi a gidan wani bawan Allah dake Damboa road layin Kwalbeti Maiduguri cikin jihar Borno, Mai gidan da matarsa da ‘ya’yansa biyu duk sun kone da wuta kurmus

 

An tabbatar da cewa akwai sakacin hukumar kashe gobara na Maiduguri, an kirasu sama da awa hudu kafin suka iso lokacin wuta ta gama cinye su.

 

Nasu kaddaran kenan, muna fatan Allah Ya sa sun dace da shahada.

 

Allah ya jikan su da rahma, ya gafarta masu, Allah ya kwautata makwanci su. Amiiiin Yaa ALLAH

Share

Back to top button