HADIN-KAN AL’UMMAR MUSULMI: Tattaunawa Tsakanin Sayyadi Ibrahim Dahiru Bauchi Tare Da Sheikh Bala Lau A Abuja.

Hotuna Sheikh Ibrahim Ɗahiru Bauchi Da Sheikh Bala Lau (Shugaban Izala Kaduna)

 

Sheikh Ibrahim Ɗahiru bauchi RA ya rubuta a Shafin sa Yace…..

 

Tare da Sheikh Bala Lau, yayin tattaunawa na musamman don cigaba da shirye shirye da mu keyi na shirya taro na musamman don samun ingantachan hadin kai da zaman lafiya a tsakanin musulman Nigeria baki daya.

 

Allah ka hada kan al’ummar Musulmi baki daya Amiin

Share

Back to top button