Hayewar Kananan Yara Mimbarin Malamta Na Daga Cikin Alamomin Tashin Kiyama.

Hayewar Kananan Yara Mimbarin Malamta Na Daga Cikin Alamomin Tashin Kiyama,

 

Cewar Sheikh Farfesa Ibrahim Ahmad Maqari Hafizalullah.

 

Babban Malamin Islama A Duniya Kuma Limamin Masallacin Abuja FCT, Sheikh Farfesa Ibrahim Ahmad Maqari Hafizalullah Ya Bayyana Cewa Hayewar Kananan Yara Mimbarin Malamta Na Daga Cikin Alamomin Tashin Kiyama.

 

Shehin Malamin Ya Bayyana Hakan Ne, A Shafin Sa Na Facebook Inda Yake Wallafa Bayanan Sa A Kowanne Lokaci Bayan Lokaci.

 

Muna Addu’an Allah Ya Kare Mu Daga Sharrin Zamani, Ya Kara Bayyana Mana Gaskiya A Kowanne Lokaci. Amiiiin

Share

Back to top button