HOTUNA: Yanda Aka Gudanar Da Sallar Jana’izan Mahaifiyar Young Sheikh Dake Zaria.

Inna’lillah Wa’inna Ilaihir Raji’un

 

Yanda Aka Gudanar Da Sallar Jana’izan Mahaifiyar Young Sheikh Dake Zaria.

 

Dubbun Al’umma ne suka halarci sallar janaizar mahaifiyar Young Sheikh matashin malamin Addinin musulunci wadda ya Gudana yau A birnin Zaria jihar Kaduna.

 

Muna mika sakon ta’azziya ga daukacin al’ummar musulmai musamman iyalan Dr, Shamsudden Garkuwan Makarantan Zazzau mahaifin Young Sheikh, da kuma sauran yan’uwa masoya.

 

Allah ya jikan ta ya gafarta mata kurakuren ta sannan ya Albarkaci Abinda ta bari A baya. Albarkacin Annabi Muhammadu Sallallahu alaihi wasallam.

 

Daga: Samaila Rahama k/Kibo

Share

Back to top button